Come installare file APK / APKS / OBB su Android
Qui potrai scaricare il file APK "Ahmad Sulaiman Offline Part 1" per Vertex Impress Wolf gratuitamente, versione del file APK - 3.2 per caricare su Vertex Impress Wolf basta cliccare su questo pulsante. È semplice e sicuro. Offriamo solo file APK originali. Se qualsiasi materiale presente sul nostro sito infrange i vostri diritti, contattateci
Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman offline kashi na daya. Surah al Fatihah zuwa surah al Kahf. Karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.
Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman complete quran offline mp3 PART 1 OF 2.
Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano:
Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah y (SWA) , Ahmad Sulaiman Quran offline jin karatun in ba tsaya ga iya kasar in Nigeria ba, ana jin karatun in kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa un kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa e fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu nasir.abdulkarim1@gmail.com zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.
Akwai wadansu Hausa applicazioni islamiche kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhid, Hudanocih Volume.
Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb app cikin wannan gida domin samunsu.
Haka zalika wannan team na KareemTKB su kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Completa Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam completo tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Corano completo mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba nello shaa Allahu. EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalog na KareemTKB domin samun karatun kuma dukkan apps din na tafsirin sheikh jafar din na aiki ba tare da an kunna data ba. Ahmad Sulaiman Kano quran mp3
Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi condivisione dinta ta gruppi whatsapp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.
Idan kukayi download na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:
- sheikh ahmed sulaiman completo corano offline
- ahmed sulaiman kano (recitatore del Sacro Corano dallo stato di Kano in Nigeria)
- wannan quran ahmed sulaiman kyautaus yoda akoda zaku iya budawa ku saurari karatun.
Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran offline, ahmed suleiman dua (Quran Completion Supplication).
Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatar internet kafin ya fara aiki, scarica ka saurara a duk lokacin da kake bukata.
Ina mai fatan zakuji dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline
Idan kuma kunji dadin shi wannan app na sheikh Ahmad Sulaiman recitazione del corano a ku aika zuwaga sauran yanuwa. Nagode!